Tit 3:3 HAU

3 Mu kanmu ma dā can mun yi wauta, mun kangare, an ɓad da mu, mun jarabta da muguwar sha'awa da nishaɗi iri iri, mun yi zaman ƙeta da hassada, mun zama abin ƙi, mu kuma mun ƙi waɗansu.

Karanta cikakken babi Tit 3

gani Tit 3:3 a cikin mahallin