Yah 1:14 HAU

14 Kalman nan kuwa ya zama mutum, ya zauna a cikinmu, yana mai matuƙar alheri da gaskiya. Mun kuma dubi ɗaukakarsa, ɗaukaka ce ta makaɗaicin Ɗa daga wurin Ubansa.

Karanta cikakken babi Yah 1

gani Yah 1:14 a cikin mahallin