Yah 1:21 HAU

21 Sai suka tambaye shi, “To, yaya, Iliya ne kai?” Ya ce, “A'a, ba shi ba ne.” Suka ce, “Kai ne annabin nan?” Ya ce, “A'a.”

Karanta cikakken babi Yah 1

gani Yah 1:21 a cikin mahallin