Yah 1:29 HAU

29 Kashegari Yahaya ya tsinkayo Yesu na nufo shi, sai ya ce, “Kun ga, ga Ɗan Rago na Allah, wanda zai ɗauke zunubin duniya!

Karanta cikakken babi Yah 1

gani Yah 1:29 a cikin mahallin