Yah 1:51 HAU

51 Yesu kuma ya ce masa, “Lalle hakika, ina gaya muku, za ku ga sama ta dāre, mala'ikun Allah suna hawa da sauka ga Ɗan Mutum.”

Karanta cikakken babi Yah 1

gani Yah 1:51 a cikin mahallin