Yah 10:10 HAU

10 Ɓarawo yakan zo ne kawai don sata da kisa da hallakarwa. Ni kuwa na zo ne domin su sami rai, su kuma same shi a yalwace.

Karanta cikakken babi Yah 10

gani Yah 10:10 a cikin mahallin