16 Ina kuma da waɗansu tumaki da ba na wannan garke ba ne. Su ma lalle in kawo su, za su kuwa saurari muryata, su zama garke guda, makiyayi kuma guda.
Karanta cikakken babi Yah 10
gani Yah 10:16 a cikin mahallin