Yah 11:16 HAU

16 Sai Toma, wanda ake kira Ɗan Tagwai, ya ce wa 'yan'uwansa almajirai, “Mu ma mu tafi, mu mutu tare da shi.”

Karanta cikakken babi Yah 11

gani Yah 11:16 a cikin mahallin