Yah 11:28 HAU

28 Da ta faɗi haka, ta je ta kirawo 'yar'uwa tata Maryamu, ta raɗa mata ta ce, “Ga Malam ya zo, yana kiranki.”

Karanta cikakken babi Yah 11

gani Yah 11:28 a cikin mahallin