Yah 11:31 HAU

31 Da Yahudawan da suke tare da ita a cikin gida, suna yi mata ta'aziyya, suka ga Maryamu ta yi maza ta tashi ta fita, suka bi ta, suna zaton za ta kabarin ne, ta yi kuka a can.

Karanta cikakken babi Yah 11

gani Yah 11:31 a cikin mahallin