Yah 11:57 HAU

57 Don dā ma, manyan firistoci da Farisiyawa sun yi umarni, cewa kowa ya san inda Yesu yake, ya zo ya faɗa, su kama shi.

Karanta cikakken babi Yah 11

gani Yah 11:57 a cikin mahallin