Yah 11:9 HAU

9 Yesu ya amsa ya ce, “Ba sa'a goma sha biyu ce yini ɗaya ba? Kowa yake tafiya da rana ba ya tuntuɓe, don yana ganin hasken duniyan nan.

Karanta cikakken babi Yah 11

gani Yah 11:9 a cikin mahallin