16 Da fari almajiransa ba su gane abin nan ba, amma bayan an ɗaukaka Yesu, suka tuna abin nan a rubuce yake game da shi, har ma aka yi masa shi.
Karanta cikakken babi Yah 12
gani Yah 12:16 a cikin mahallin