Yah 12:26 HAU

26 Wanda duk zai bauta mini, ya bi ni. Inda nake kuma, nan bawana zai kasance shi ma. Kowa yake bauta mini, Uba zai girmama shi.”

Karanta cikakken babi Yah 12

gani Yah 12:26 a cikin mahallin