Yah 12:34 HAU

34 Sai taron suka amsa masa suka ce, “Shari'armu ta gaya mana, cewa Almasihu zai tabbata har abada. To, yaya za ka ce lalle ne a ɗaga Ɗan Mutum? Wane ne Ɗan Mutum ɗin?”

Karanta cikakken babi Yah 12

gani Yah 12:34 a cikin mahallin