Yah 13:2 HAU

2 Ana cikin cin abincin dare, Iblis kuwa ya riga ya sa a zuciyar Yahuza Iskariyoti ɗan Saminu yă bāshe shi.

Karanta cikakken babi Yah 13

gani Yah 13:2 a cikin mahallin