Yah 13:20 HAU

20 Lalle hakika, ina gaya muku, wanda ya yi na'am da duk wanda na aiko, ya yi na'am da ni ke nan. Wanda ya yi na'am da ni kuwa, to, ya yi na'am da wanda ya aiko ni.”

Karanta cikakken babi Yah 13

gani Yah 13:20 a cikin mahallin