Yah 13:31 HAU

31 Bayan ya fita kuma sai Yesu ya ce, “Yanzu ne aka ɗaukaka Ɗan Mutum, aka kuma ɗaukaka Allah ta wurinsa.

Karanta cikakken babi Yah 13

gani Yah 13:31 a cikin mahallin