Yah 13:36 HAU

36 Bitrus ya ce masa, “Ya Ubangiji, ina za ka?” Yesu ya amsa ya ce, “Inda za ni, ba za ka iya bina yanzu ba, amma daga baya za ka bi ni.”

Karanta cikakken babi Yah 13

gani Yah 13:36 a cikin mahallin