Yah 13:38 HAU

38 Yesu ya amsa ya ce, “Ashe, za ka ba da ranka saboda ni? Lalle hakika, ina gaya maka, kafin zakara ya yi cara, za ka yi musun sanina sau uku.”

Karanta cikakken babi Yah 13

gani Yah 13:38 a cikin mahallin