Yah 13:8 HAU

8 Bitrus ya ce masa, “Wane ni! Ai, ba za ka wanke mini ƙafa ba har abada!” Yesu ya amsa masa ya ce, “In ban wanke maka ba, ba ka da rabo a gare ni.”

Karanta cikakken babi Yah 13

gani Yah 13:8 a cikin mahallin