Yah 14:12 HAU

12 “Lalle hakika, ina gaya muku, duk wanda yake gaskatawa da ni ayyukan da nake yi shi ma haka zai yi. Har ma, zai yi ayyukan da suka fi waɗannan, domin zan tafi wurin Uba.

Karanta cikakken babi Yah 14

gani Yah 14:12 a cikin mahallin