Yah 14:2 HAU

2 A gun Ubana akwai wurin zama da yawa. Da ba haka ne ba, da na faɗa muku, domin zan tafi in shirya muku wuri.

Karanta cikakken babi Yah 14

gani Yah 14:2 a cikin mahallin