Yah 14:21 HAU

21 Duk wanda ya san umarnaina, yake kuma binsu, shi ne mai ƙaunata. Mai ƙaunata kuwa, Ubana zai ƙaunace shi, ni kuma zan ƙaunace shi, in bayyana kaina gare shi.”

Karanta cikakken babi Yah 14

gani Yah 14:21 a cikin mahallin