Yah 14:24 HAU

24 Wanda ba ya ƙaunata, ba ya kiyaye maganata. Maganar da kuke ji kuwa ba tawa ba ce, ta Uba ce wanda ya aiko ni.

Karanta cikakken babi Yah 14

gani Yah 14:24 a cikin mahallin