Yah 14:6 HAU

6 Yesu ya ce masa, “Ni ne hanya, ni ne gaskiya, ni ne kuma rai. Ba mai zuwa wurin Uba sai ta wurina.

Karanta cikakken babi Yah 14

gani Yah 14:6 a cikin mahallin