Yah 15:20 HAU

20 Ku tuna da maganar da na yi muku cewa, ‘Bawa ba ya fin ubangijinsa.’ In sun tsananta mini, ku ma za su tsananta muku. Da sun kiyaye maganata, da sai su kiyaye taku ma.

Karanta cikakken babi Yah 15

gani Yah 15:20 a cikin mahallin