Yah 15:24 HAU

24 Da ba domin na yi ayyuka a cikinsu da ba wanda ya taɓa yi sai ni ba, da ba su da zunubi. Amma yanzu sun gani, sun kuma ƙi mu, ni da Ubana duka.

Karanta cikakken babi Yah 15

gani Yah 15:24 a cikin mahallin