Yah 15:26 HAU

26 Amma sa'ad da Mai Taimako ya zo, wanda zan aiko muku daga wurin Uba, wato Ruhu na gaskiya, mai fitowa daga wurin Uba, shi ne zai shaida ni.

Karanta cikakken babi Yah 15

gani Yah 15:26 a cikin mahallin