Yah 16:23 HAU

23 A ran nan, ba za ku yi mini wata tambaya ba. Lalle hakika, ina gaya muku, kome kuka roƙi Uba zai ba ku saboda sunana.

Karanta cikakken babi Yah 16

gani Yah 16:23 a cikin mahallin