Yah 16:27 HAU

27 domin shi Uban kansa na ƙaunarku, domin kun ƙaunace ni, kun kuma gaskata daga wurin Uban na fito.

Karanta cikakken babi Yah 16

gani Yah 16:27 a cikin mahallin