Yah 16:33 HAU

33 Na faɗa muku wannan ne domin a gare ni ku sami salama. A duniya kuna shan wuya, amma dai ku yi farin ciki, ai, na yi nasara da duniya.”

Karanta cikakken babi Yah 16

gani Yah 16:33 a cikin mahallin