Yah 17:21 HAU

21 domin dukansu su zama ɗaya, kamar yadda kai, ya Uba, kake cikina, ni kuma nake cikinka, haka su ma su kasance cikinmu, domin duniya ta gaskata, cewa kai ne ka aiko ni.

Karanta cikakken babi Yah 17

gani Yah 17:21 a cikin mahallin