Yah 17:9 HAU

9 Ni, roƙo nake yi dominsu. Ba duniya nake roƙa wa ba, sai dai su waɗanda ka ba ni, domin su naka ne.

Karanta cikakken babi Yah 17

gani Yah 17:9 a cikin mahallin