Yah 18:10 HAU

10 Bitrus kuwa da yake yana da takobi, ya zaro ya kai wa bawan babban firist sara, ya ɗauke masa kunnensa na dama. Sunan bawan Malkus.

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:10 a cikin mahallin