Yah 18:15 HAU

15 Sai Bitrus ya bi bayan Yesu, haka kuma wani almajiri. Almajirin nan kuwa sananne ne ga babban firist, sai ya shiga har gidan firist ɗin tare da Yesu,

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:15 a cikin mahallin