22 Da ya faɗi haka, wani daga cikin dogaran da suke tsaye kusa, ya mari Yesu, ya ce, “Haka za ka amsa wa babban firist?”
Karanta cikakken babi Yah 18
gani Yah 18:22 a cikin mahallin