Yah 18:40 HAU

40 Sai suka sāke ɗaukar kururuwa suna cewa, “A'a, ba wannan ba, sai dai Barabbas!” Barabbas ɗin nan kuwa ɗan fashi ne.

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:40 a cikin mahallin