Yah 18:5 HAU

5 Suka amsa masa suka ce, “Yesu Banazare.” Yesu ya ce musu, “Ni ne.” Yahuza kuwa da ya bāshe shi yana tsaye tare da su.

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:5 a cikin mahallin