Yah 19:19 HAU

19 Bilatus kuma ya rubuta wata sanarwa, ya kafa ta a kan gicciyen. Abin da aka rubuta ke nan, “Yesu Banazare Sarkin Yahudawa.”

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:19 a cikin mahallin