Yah 19:2 HAU

2 Sai soja suka yi wani kambi na ƙaya suka sa masa a kā, suka yafa masa wata alkyabba mai ruwan jar garura.

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:2 a cikin mahallin