Yah 19:29 HAU

29 To, akwai wani gora cike da ruwan tsami a ajiye a nan. Sai suka jiƙa soso da ruwan tsamin, suka soka a sandan izob suka kai bakinsa.

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:29 a cikin mahallin