Yah 19:7 HAU

7 Yahudawa suka amsa masa suka ce, “Ai, muna da Shari'a, bisa ga Sharian nan kuwa ya wajaba a kashe shi, saboda ya mai da kansa Ɗan Allah.”

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:7 a cikin mahallin