Yah 2:15 HAU

15 Sai ya tuka bulala mai harsuna ta igiya, ya kore su duka daga Haikalin, har da tumakin da shanun, ya kuma watsar da kuɗin 'yan canjin, ya birkice teburorinsu.

Karanta cikakken babi Yah 2

gani Yah 2:15 a cikin mahallin