Yah 2:6 HAU

6 A wurin kuwa akwai randuna shida na dutse a ajijjiye, bisa ga al'adar Yahudawa ta tsarkakewa, kowacce na cin wajen tulu shida shida.

Karanta cikakken babi Yah 2

gani Yah 2:6 a cikin mahallin