Yah 20:13 HAU

13 Suka ce mata, “Uwargida, don me kike kuka?” Ta ce musu, “Ai, an ɗauke Ubangijina, ban kuwa san inda aka sa shi ba.”

Karanta cikakken babi Yah 20

gani Yah 20:13 a cikin mahallin