Yah 20:2 HAU

2 Sai ta yiwo gudu wurin Bitrus da kuma almajirin nan da Yesu yake ƙauna, ta ce musu, “An ɗauke Ubangiji daga kabarin, ba mu kuwa san inda aka sa shi ba.”

Karanta cikakken babi Yah 20

gani Yah 20:2 a cikin mahallin