Yah 20:31 HAU

31 Amma an rubuta waɗannan ne, domin ku ba da gaskiya Yesu shi ne Almasihu, Ɗan Allah, ta wurin gaskatawa kuma ku sami rai a cikin sunansa.

Karanta cikakken babi Yah 20

gani Yah 20:31 a cikin mahallin