Yah 21:16 HAU

16 Ya sāke faɗa masa, faɗa ta biyu, “Bitrus ɗan Yahaya, kana ƙaunata?” Ya ce masa, “I, ya Ubangiji, ka dai sani ina sonka.” Yesu ya ce masa, “Ka kiyaye tumakina.”

Karanta cikakken babi Yah 21

gani Yah 21:16 a cikin mahallin