Yah 4:17 HAU

17 Sai matar ta amsa ta ce, “Ai, ba ni da miji.” Yesu ya ce mata, “Gaskiyarki da kika ce ba ki da miji,

Karanta cikakken babi Yah 4

gani Yah 4:17 a cikin mahallin